Kwaccham ya gindaya wa Gwamna Fintiri sharaɗin komawa APC
Gwamna Fintiri na cikin gwamnoni uku kaɗai da suka rage a jam’iyyar adawa daga yankin Arewa, ragowar biyun su ne Gwamnan Bauchi da Zamfara. ...
Gwamna Fintiri na cikin gwamnoni uku kaɗai da suka rage a jam’iyyar adawa daga yankin Arewa, ragowar biyun su ne Gwamnan Bauchi da Zamfara. ...
El-Rufai ya ƙi bin su ba tare da an nuna masa takardar gayyata ba a hukumance. ...
Shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan ne ya bayyana hakan a gaban kwamitin haɗin gwiwa na Majalisar Dattawa da ta Majalisar Wakilai kan harkokin zaɓe ...
Bayanin ya ƙara da cewa, matakin fara biyan albashin zai fara aiki ne daga ranar Juma’a 13 ga watan na Fabarairu. ...
Maharan sun ɗauki Alhaji Adamu Bappah da ɗansa kafin su yi awon gaba da shi zuwa wani wuri da ba a sani ba. Dan nasa ya samu raunuka, inda aka garzaya ...