Headlines

Nijar: Bazoum yana cikin koshin lafiya —Ministan harkokin waje

Nijar: Bazoum yana cikin koshin lafiya —Ministan harkokin waje

Hambararren shugaban Nijar, Mohamed Bazoum ya bukaci magoya bayan dimokuradiyya a kasar su bijire wa juyin mulkin da sojoji suka yi masa ...

Rasha za ta yi wa kasashen Afirka kyautar hatsi

Rasha za ta yi wa kasashen Afirka kyautar hatsi

Shugaban Rasha, Vladimir Putin ya ce kasarsa a shirye take ta fara ba wa kasashen Afirka shida kyautar hatsi. ...

Juyin Mulkin Nijar: Ministan Bazoum ya nada kansa Shugaban Gwamnati

Juyin Mulkin Nijar: Ministan Bazoum ya nada kansa Shugaban Gwamnati

Ana zargin rikicin shugabanci tsakanin sojoji ya sa sun kashe madugun juyin mulkin da suka yi wa Bazoum ...

Sau 240 aka fasa bututun danyen man Najeriya a mako guda —NNPC

Sau 240 aka fasa bututun danyen man Najeriya a mako guda —NNPC

An gano haramtattun layuka 93 da barayin suke jan danyen mai daga bututun NNPC a jihohin Ribas da Delta da Bayelsa ...

Yadda Zakkar dukiyar Dangote da BUA za ta rage talauci a Arewa

Yadda Zakkar dukiyar Dangote da BUA za ta rage talauci a Arewa

Zakkar dukiyarsu ta isa a raba wa mutum 437,000 Naira miliyan daya kowannensu ...