Headlines

Fashewar tankar mai ta jikkata mutane da dama a Legas

Fashewar tankar mai ta jikkata mutane da dama a Legas

Lamarin ya faru ne da safiyar Alhamis a kan titin Abeokuta zuwa cikin garin Agege, a cewar shaidu an ga ragowar man a cikin magudanun ruwa yana ci da ...

Kotu ta ɗaure ’yan China biyu shekaru 92 saboda damfarar ’yan Najeriya

Kotu ta ɗaure ’yan China biyu shekaru 92 saboda damfarar ’yan Najeriya

Babbar Kotun Tarayya da ke Legas a ranar Laraba ta yanke wa wasu ’yan ƙasar China su biyu hukuncin shekaru 46 kowannen su saboda rawar da suka taka a ...

Ɗan sanda ya mayar da miliyan 2.6 da aka yi kuskuren tura masa

Ɗan sanda ya mayar da miliyan 2.6 da aka yi kuskuren tura masa

Wani jami’in ɗan sanda mai mukamin kurtu a Jihar Borno, Muhammad Alhaji Muhammad, ya mayar da kuɗi har Naira Miliyan 2.6 da aka yi kuskuren tura masa ...

KEDCO ya zargi TCN kan ƙarancin wutar lantarkin da ake samu a Arewa maso Yamma

KEDCO ya zargi TCN kan ƙarancin wutar lantarkin da ake samu a Arewa maso Yamma

Kamfanin rarraba wutar lantarki na shiyyar Kano (KEDCO) ya ce matsalolin da ake ta fama da su wajen samar da wutar lantarki a Kano, Katsina da Jigawa ...

‘A watan gobe fadar Aso Rock za ta cire kanta daga wutar lantarki ta koma sola’

‘A watan gobe fadar Aso Rock za ta cire kanta daga wutar lantarki ta koma sola’

Babban Sakatare a Fadar Shugaban Ƙasa, Temitope Fashedemi, ya ce suna sa ran a watan Maris fadar ta Aso Rock za ta cire kanta gaba ɗaya daga layin wut ...