Headlines

Magoya bayan Pantami sun amince za su goyi bayan ɗan takarar gwamnan APC a Gombe

Ƙungiyar ta amince ta haɗa kai da ɗan takarar na APC domin ci gaban jam’iyyar. ...

An kama wata mata da buhu 13 na tabar wiwi

Tuni rundunar ta fara bincike a kan matar. ...

Zaben Fid-da-Gwani: Tinubu zai karɓi takardar shaidar nasara da tutar APC

Tinubu ya lashe zaɓen da aka gudanar a ranar Asabar a faɗin ƙasar nan. ...

’Yan sanda sun kama masu garkuwa da mutane 7, sun ƙwato N7.5m a Katsina

Rundunar ta ƙwato ragowar kuɗin fansar da aka karɓa kafin sakin yaron. ...

Miliyoyin ’yan Najeriya na iya fuskantar matsananciyar yunwa — MDD

Majalisar ta kira ga ƙasashen duniya da su tallafa domin kare al’ummomin da iya fuskantar matsalar. ...