Headlines

An fara binciken gawar wani matashi da aka gani rataye a Kano

An fara binciken gawar wani matashi da aka gani rataye a Kano

Ɗan uwan marigayin ya ce hukumomin tsaro na bincike don gano musababbin rasuwarsa. ...

Gwamnatin Gombe ta fito da sabon tsarin yaƙi da cin zarafin yara da mata

Gwamnatin Gombe ta fito da sabon tsarin yaƙi da cin zarafin yara da mata

Gwamnatin ta sake jaddada muhimmancin kare yara da mata daga cin zarafi. ...

EFCC ta shigar da sabuwar tuhuma kan tsohon Akanta-Janar, Ahmed Idris 

EFCC ta shigar da sabuwar tuhuma kan tsohon Akanta-Janar, Ahmed Idris 

Alƙalin kotun ya ɗage shari’ar zuwa ranar 26 ga watan Maris, 2026. ...

’Yan majalisar Amurka sun nemi a sanya wa Kwankwaso da Miyetti Allah takunkumi

’Yan majalisar Amurka sun nemi a sanya wa Kwankwaso da Miyetti Allah takunkumi

‘Yan majalisar sun buƙaci ayyana wasu ƙungiyoyi a Najeriya a matsayin na ta’addanci. ...

Tirela ta kashe mutum biyu a Kaduna

Tirela ta kashe mutum biyu a Kaduna

Wata tirela ta murkushe mutum biyu har lahira a kan babban titin Nnamdi Azikiwe da ke cikin garin Kaduna a daren Talata. ...