Headlines

Tinubu zai biya bashin takardun lamunin ƙasashen waje a watan Yuli

Tinubu zai biya bashin takardun lamunin ƙasashen waje a watan Yuli

Rahotannin baya-bayan nan na nuni da cewa, basusukan da ake bin Najeriya ya haura Naira Tiriliyan 82. ...

Kotu ta dakatar da sammacin Ganduje kan bidiyon dala

Kotu ta dakatar da sammacin Ganduje kan bidiyon dala

Kotu ta yi wa Ganduje shamaki da duk masu yunkurin kama shi. ...

Ruwan sama ya yi ajalin mutum 50 a Pakistan

Ruwan sama ya yi ajalin mutum 50 a Pakistan

Mamakon ruwan sama ya shafe makwanni biyu yana sauka a wasu yankunan Pakistan. ...

Hajiyar Najeriya mai shekara 66 ta rasu bayan kammala Aikin Hajji

Hajiyar Najeriya mai shekara 66 ta rasu bayan kammala Aikin Hajji

Aminiya ta ruwaito cewa an tsinci gawar marigayiyar a banɗaki. ...

Bidiyon Dala: Ganduje ya yi martani kan sammacin hukumar yaki da rashawa

Bidiyon Dala: Ganduje ya yi martani kan sammacin hukumar yaki da rashawa

A yanzu Muhuyi Rimin Gado ba zai iya yi wa Ganduje adalci ba saboda ta yiwu a akwai gilli a zuciyar sa. ...