’Yan majalisar Amurka sun nemi a sanya wa Kwankwaso da Miyetti Allah takunkumi
‘Yan majalisar sun buƙaci ayyana wasu ƙungiyoyi a Najeriya a matsayin na ta’addanci. ...
‘Yan majalisar sun buƙaci ayyana wasu ƙungiyoyi a Najeriya a matsayin na ta’addanci. ...
Wata tirela ta murkushe mutum biyu har lahira a kan babban titin Nnamdi Azikiwe da ke cikin garin Kaduna a daren Talata. ...
Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya tabbatar da cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu zai halarci bikin kamun kifi na duniya da ake shiryawa a Argungu ...
Ƙasar Amurka za ta turo kusan sojojinta 200 zuwa Najeriya domin horas da rundunar sojin ƙasar a yaƙin da take yi da ’yan ta’adda. ...
Wasu ’yan bijilanti sun cika wandonsu da iska bayan an zarge su da buga wa wani matashi mai shekara 20 ƙusa a kan shi a unguwar Limancin Kona, Zariya ...