Headlines

An harbe mutum takwas kusa da barikin Soja a Taraba

An harbe mutum takwas kusa da barikin Soja a Taraba

Mahara sun harbe mutune takwas har lahira a kusa da ƙofar shiga barikin sojoji dake Takum a jihar Taraba. Mazauna garin Takum sun shaidawa wakilin Ami ...

Uba ya kashe ɗansa saboda fitsarin kwance

Uba ya kashe ɗansa saboda fitsarin kwance

An kama wani magidanci Jubrin Muhammad a Maiduguri babban birnin jihar Borno bisa tuhumar kashe ɗansa mai shekaru shida saboda fitsarin kwance. Lamari ...

DAGA LARABA: Rayuwar ‘Yan Najeriya A Kasashen Waje

DAGA LARABA: Rayuwar ‘Yan Najeriya A Kasashen Waje

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Daga cikin ‘yan Najeriya musamman matasa akwai da dama da ke da burin guduwa daga Najeriya zuwa kasashen Turai ...

’Yan daba sun daddatsa dan sanda a Kano

’Yan daba sun daddatsa dan sanda a Kano

Fadan dai ya barke ne tsakanin wasu kungiyoyin ‘yan daba guda biyu ...

‘Barawon kayan lantarki’ ya mutu a cikin taransufoma a Zariya

‘Barawon kayan lantarki’ ya mutu a cikin taransufoma a Zariya

Sai dai har yanzu ba a san daga inda matashin ya fito ba ...