Headlines

Za a shafe kwana 3 ana ruwan sama da tsawa a Jihohin Arewa

Za a shafe kwana 3 ana ruwan sama da tsawa a Jihohin Arewa

Za a shafe kwana 3 ana ruwan sama da tsawa a Jihohin Arewa ...

Karya Darajar Naira: Ɗangote ya faɗo daga mai kuɗin Afirka

Karya Darajar Naira: Ɗangote ya faɗo daga mai kuɗin Afirka

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Ɗangote ya faɗo daga matsayinsa na mai arzikin da yafi kowa kuɗi a nahiyar Afirka sanadiyyar karyewa ...

Za a tada ganuwar Kano da ɓuraguzan rusau

Za a tada ganuwar Kano da ɓuraguzan rusau

Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf yace za a yi amfani da ɓuraguzan wuraren da gwamnatinsa ta rushe wurin tada rusasshiyar ganuwar Birnin Kano ma ...

NAJERIYA A YAU: Yadda cire tallafin mai a Najeriya ya shafi makwabtanta

NAJERIYA A YAU: Yadda cire tallafin mai a Najeriya ya shafi makwabtanta

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Godswill Akpabio ya furta cewa wasu kasashen da ke makwaftaka da Najeriya suna jin radadin cire tallafin man da a ...

RA’AYI: Haba Kashim Shettima!

RA’AYI: Haba Kashim Shettima!

“Wannan kalami na Mataimakin Shugaban kasa Kashim Shettima babban abin kunya ne da kuma Allah wadai” ...