Headlines

Ana zargin ’yan sakandire sun kashe ɗalibi da duka a Yobe

Ana zargin ’yan sakandire sun kashe ɗalibi da duka a Yobe

An yi jana’izar ɗalibin a ranar da lamarin ya faru a garinsu Gadaka, da ke ƙaramar hukumar Fika a jihar. ...

Tinubu za mu zaba a 2027 —Sheikh Jingir

Tinubu za mu zaba a 2027 —Sheikh Jingir

Ya bayyana imanin cewa Tinubu ba zai ci amana ba, kuma shi da mataimakinsa suna da kyakkyawar alaka, sabanin jita-jitar zaman doya da manja tsakaninsu ...

HOTUNA: Yadda masu zanga-zangar neman tura sakamakon zabe ta intanet suka mamaye majalisa
Ana zanga-zangar neman tura sakamakon zabe ta intanet ta barke a Majalisa

Ana zanga-zangar neman tura sakamakon zabe ta intanet ta barke a Majalisa

A makon jiya ne kura ta tashi bayan bullar labarin cewa majalisar ba ta amince da tura sakamakon zabe kai tsaye ta intanet ba. ...

Ta tsere da motar masoyinta bayan sun kwana otel a Abuja

Ta tsere da motar masoyinta bayan sun kwana otel a Abuja

Bayan mutumin ya tashi barci, sai ya gano cewa matar da motarsa duk sun salwanta. Nan take ya sanar da jami’an tsaro. ...