Headlines

Hukumar CAC ta soke lasisin kamfanoni 400,000 a Najeriya a 2025

Hukumar CAC ta soke lasisin kamfanoni 400,000 a Najeriya a 2025

Ta bayyana cewa ta cire sama da kamfanoni 400,000 daga rajistarta a shekarar 2025, saboda rashin aiki da kuma kin bin ka’idojin da aka gindaya. ...

Boko Haram ta sake ƙone motoci ɗauke da kayan abinci a Borno

Boko Haram ta sake ƙone motoci ɗauke da kayan abinci a Borno

Wasu direbobi sun koka kan rashin tsaro a hanyar, inda suka ce saɓanin wasu hanyoyi masu haɗari ba, babu sojoji a wuraren da ake yawan samun hare-hare ...

Wata 11 da kisan mafarautan Kano a Uromi, ba a biya iyalansu diyya ba

Wata 11 da kisan mafarautan Kano a Uromi, ba a biya iyalansu diyya ba

Kusan shekara guda bayan alƙawarin biyan diyyar mafarautan Kano 16 da aka yi wa kisan gilla, iyalansu sun ce ba su samu wani tallafi daga gwamnatin Ed ...

Hatsarin tirela ya kashe mutum 30 a Kano

Hatsarin tirela ya kashe mutum 30 a Kano

Rahotanni sun danganta lamarin da tuƙin ganganci da ya yi ajalin mutum 30, wasu da dama kuma suka tsallake rijiya da baya da raunuka. ...

NAJERIYA A YAU: Tasirin Siyasar Matasa Tun Bayan Dawowar Jamhuriya Ta Hudu

NAJERIYA A YAU: Tasirin Siyasar Matasa Tun Bayan Dawowar Jamhuriya Ta Hudu

Yadda Siyasar matasa Take tun bayan dawowar dimokradiyya a jamhuriya ta hudu. ...