Headlines

An kama mai yi wa masu garkuwa da mutane leken asiri a Abuja

An kama mai yi wa masu garkuwa da mutane leken asiri a Abuja

An cafke wasu mutum 12 da ke kera wa ’yan fashi da makami bindigogi. ...

Janye tallafi: Masu kayan gwari sun koka kan rashin ciniki a Legas

Janye tallafi: Masu kayan gwari sun koka kan rashin ciniki a Legas

Karin farashin man fetur ya dada dagula al’amura domin ya janyo karancin kayan gwari a kasuwa da hauhawar farashinsu da kuma karancin masu saye ...

A kamo jami’an lafiyar da suka ki karbar mutanen da suka yi hatsari —Zulum

A kamo jami’an lafiyar da suka ki karbar mutanen da suka yi hatsari —Zulum

Duk likita ko ma’aikacin lafiya da ya ki duba marasa lafiya ba tare da wani dalili ba, to ya kamata a kore shi nan take,” in ji Zulum. ...

NAJERIYA A YAU: Tarihin gwagwarmayar ‘June 12’ da manufarta a dimokuradiyyar Najeriya

NAJERIYA A YAU: Tarihin gwagwarmayar ‘June 12’ da manufarta a dimokuradiyyar Najeriya

Dalilin da ’yan Najeriya suke yin burus da zagayowar Ranar Dimokuradiyya a kasar ...

Tinubu zai yi wa ’yan Najeriya jawabi ranar Litinin

Tinubu zai yi wa ’yan Najeriya jawabi ranar Litinin

Zai yi jawabin da karfe 7:00 na safe ...