Headlines

Kwalara ta kashe mutum 4 a Yobe

Kwalara ta kashe mutum 4 a Yobe

Cutar Kwalara ta kashe akalla mutane hudu ta kwantar da wasu biyu a garin Yadin Buni, hedikwatar Ƙaramar Hukumar Gujba ta Jihar Yobe. ...

Barawon tiransufoma ya mutu a saman turken lantarki

Barawon tiransufoma ya mutu a saman turken lantarki

Wani mutum ya gamu da ajalinsa a cikin tiransufoma a yayin da yake ƙoƙarin satar kayan wutar lantarki a Jihar Yobe. ...

Hauhawar farashi ya ragu zuwa kashi 32.15 — NBS

Hauhawar farashi ya ragu zuwa kashi 32.15 — NBS

Sai dai hukumar ta ce farashin ya ƙaru idan aka kwatanta da watan Agustan 2023. ...

HOTUNA: Yadda aka yi zagayen Maulidi a Najeriya

HOTUNA: Yadda aka yi zagayen Maulidi a Najeriya

Yadda al’ummar Musulmi suka yi tattakin murnar zagayowar ranar Maulidi a sassan Najeriya ...

Yadda aka yi jana’izar ’yan Maulidi 36 a Kaduna

Yadda aka yi jana’izar ’yan Maulidi 36 a Kaduna

Motar ’yan Islamiyyar ta yi taho-mu-gama da wata babbar mota, suka ce ga garinku nan ...