Rikici da talauci ke haifar da tauye haƙƙin ɗan Adam a Yobe – NHRC
Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Ƙasa (NHRC), ta ce rikice-rikice da matsalolin tattalin arziƙi suna ƙara haddasa take haƙƙoƙin ɗan Adam a Jihar Yobe. ...
Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Ƙasa (NHRC), ta ce rikice-rikice da matsalolin tattalin arziƙi suna ƙara haddasa take haƙƙoƙin ɗan Adam a Jihar Yobe. ...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, ta kama wasu mutum uku da aka samu da jabun kuɗi har Naira biliyan 129. ...
Atsi, ƙanwar Gwamnan Jihar Taraba, Agbu Kefas, ta rasu bayan samun raunin harbin bindiga da wani ɗan sanda ya yi mata. ...
Wani matashi mai shekara 22, mai suna Godwin daga unguwar Elebele a Ƙaramar Hukumar Ogbia, a Jihar Bayelsa, ya kashe mahaifiyarsa ta hanyar daɓa mata ...
Kotu ta tura tsohon Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello zuwa Gidan Yarin Kuje kan almundahanar Naira biliyan 110.4. ...