Headlines

Majalisar Dokokin Kano ta musanta yunƙurin tsige Mataimakin Gwamna

Majalisar Dokokin Kano ta musanta yunƙurin tsige Mataimakin Gwamna

Majalisar ba ta fara ba kuma ba ta la’akari da wani yunƙuri na tsige Mataimakin Gwamnan Kano. ...

Jami’ar Umaru Musa Yar’adua ta karrama marigayi Buhari

Jami’ar Umaru Musa Yar’adua ta karrama marigayi Buhari

An karrama Buhari saboda gudunmawar da ya bayar wajen ci gaban siyasar Najeriya, da kuma ƙoƙarinsa na haɗa kan al’umma da bunƙasa ƙasa. ...

Ba mu da alaƙa da kyautar mota da shago da aka yi wa Rahama Sa’idu — Gwamnatin Sakkwato

Ba mu da alaƙa da kyautar mota da shago da aka yi wa Rahama Sa’idu — Gwamnatin Sakkwato

Gwamnatin Sakkwato ta ce ya dace a riƙa bayar da irin wannan tallafi ta hanyoyin da suka dace da muradun al’umma baki ɗaya. ...

’Yan bindiga sun kashe mutum 2 a wani sabon hari a Binuwai

’Yan bindiga sun kashe mutum 2 a wani sabon hari a Binuwai

Maharan sun jikkata mutane da dama a yayin harin. ...

Za a yi wa mata rigakafin cutar sankarar bakin mahaifa a Kano

Za a yi wa mata rigakafin cutar sankarar bakin mahaifa a Kano

Cibiyar Daƙile Cutar Sankara ta Kano (KCTC) ta ce a mako mai zuwa za a fara rigakafin cutar sankarar bakin mahaifa ga ’yan mata ’yan shekaru 9 zuwa 14 ...