Headlines

Kotu ta yanke wa fitaccen fasto hukuncin rataya a Ribas

An tuhumi Fasto din da kashe wata mata a cocinsa. ...

DAGA LARABA: Yadda Cire Tallafin Mai Ya Shafi Rayuwarmu —’Yan Najeriya

Bayanai daga bakin wadanda cire tallafin mai ya shafi rayuwarsu kai-tsaye da kuma masana a kan wannan batu. ...

Hayar jirgi muka dauko daga Habasha, ba namu ba ne – Shugaban kamfanin Nigeria Air

Ya ce jirgin mallakin kamfanin Ethiopian Airline ne ...

Saudiyya ta ba Najeriya kyautar tan 50 na dabino

Saudiyya ta ce tallafin na ingantaka ne tsakanin kasashen ...

Rushe gine-ginen da gwamnatin Kano take yi aikin jahilci ne – APC

APC ta ce sayar da filayen gwamnati ba Ganduje ne farau ba ...