Headlines

Hatsarin jirgin kasa ya kashe kusan mutum 300 a Indiya

Hatsarin jirgin kasa ya kashe kusan mutum 300 a Indiya

An yi ammana hadarin shi ne mafi muni tun daga shekarun 1990. ...

Kano: Abba ya taka wa masu gine-gine a filin sansanin alhazai burki

Kano: Abba ya taka wa masu gine-gine a filin sansanin alhazai burki

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya umarci masu yin gine-gine a filin sansanin alhazai da suka saya daga Gwamnatin Ganduje a su dakata ...

HOTUNA: Gwamnan Kano Abba ya yi rusau a Filin Sukuwa

HOTUNA: Gwamnan Kano Abba ya yi rusau a Filin Sukuwa

Kwamitin aiki da cikawa da Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa, ya rushe wasu gine-gine da aka yi ba bisa ka’ida ba a Filin Sukuwa. ...

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 80, wasu 876 Sun Mika Wuya A Borno

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 80, wasu 876 Sun Mika Wuya A Borno

Yadda sojoji suka ragargaji mayakan ISWAP da Boko Haram a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya ...

An kashe mutum 1,872 an sace 714 a wata 4 a Najeriya —Rahoto

An kashe mutum 1,872 an sace 714 a wata 4 a Najeriya —Rahoto

Rahoton ya ce mahara sun kashe mutum 1,872 a Najeriya tare da sace wasu 714, aka kuma jikkata wasu daga watan Janairu zuwa Afrilu ...