Headlines

An yi wa matashi yankan rago a cikin gidansu Filato

An yi wa matashi yankan rago a cikin gidansu Filato

Wasu da ba a san ko su wane ne ba sun yi wa wani matsahi ɗan shekara 32 yankan rago a yankin Kampani da ke Ƙaramar Hukumar Wase ta Jihar Filato. ...

Seaman Abbas: Hedikwatar Tsaro ta ƙaddamar da bincike kan tsare shi

Seaman Abbas: Hedikwatar Tsaro ta ƙaddamar da bincike kan tsare shi

Ana zargin kwamandan bataliyansa da tsare shi shekara shida har sai da ya samu tabin hankali ...

NAJERIYA A YAU: Akwai Yiwuwar Kwata Ambaliyar Borno A Wasu Jihohin

NAJERIYA A YAU: Akwai Yiwuwar Kwata Ambaliyar Borno A Wasu Jihohin

Tun bayan mummunar ambaliyar ruwa a Maiduguri, hukumomi a Najeriya suke ƙara ankarar da al’ummomin wasu jihohin. ...

Ambaliya: Gwamnatin Yobe ta bai wa Borno tallafin 100m

Ambaliya: Gwamnatin Yobe ta bai wa Borno tallafin 100m

Zulum ya jinjina wa jihar kan yadda ta ke taimakon mutanen Borno. ...

Kwalara ta yi ajalin mutum 4, an kwantar da 36 a Yola

Kwalara ta yi ajalin mutum 4, an kwantar da 36 a Yola

Shugaban ya shawarci jama’ar yankunan da su mayar da hankali wajen tsaftace ruwansu da kayan abincinsu. ...