Headlines

An kama mutum 3 sun yi wa ’yar shekara 12 fyade a Bauchi

An kama mutum 3 sun yi wa ’yar shekara 12 fyade a Bauchi

Wasu mutum hudu sun shiga hannu kan  aikata fyade, ciki har da wasu uku da ake zargi sun yi wa wata karamar yarinya fyade a garin Jalam da ke Karamar ...

Masu laifi 93 sun shiga hannun ’yan sanda a Kano

Masu laifi 93 sun shiga hannun ’yan sanda a Kano

Ana zargin wadanda da aka kama da shirin kawo cikas ga rantsar da sabon gwamnan Jihar. ...

CBN ya kara farashin Dala zuwa N630

CBN ya kara farashin Dala zuwa N630

Farashin Dala ya yi faduwar bakar tasa a kasuwar bayan fage bayan matakin da Bankin CBN ya dauka a kan farashin canji ...

Farashin kaya ya yi tashin gwauron zabo bayan cire tallafin mai

Farashin kaya ya yi tashin gwauron zabo bayan cire tallafin mai

An ninka farashin wasu kayan masarufi da na sufuri sakamakon tsadar mai bayan cire tallafi ...

Kano: Gwamna Abba ya nada sabon Akanta-Janar

Kano: Gwamna Abba ya nada sabon Akanta-Janar

Abdulkadir Abdussalam ya zama sabon Akanta-Janar na Jihar Kano, Garba Ahmed Bichi kuma ya zama Manajan Daraktan Hukumar Ruwa ...