Headlines

Shekaru 50: An gudanar taron addu’a na musamman ga Murtala Muhammed a Kano

Shekaru 50: An gudanar taron addu’a na musamman ga Murtala Muhammed a Kano

Iyalan marigayin sun buƙaci ‘yan Najeriya da su ci gaba da yi wa tsohon shugaban addu’a. ...

Ta kashe yaro ɗan shekara 3 da guba saboda mahaifiyarsa

Ta kashe yaro ɗan shekara 3 da guba saboda mahaifiyarsa

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ’yan sandan jihar, DSP Abayomi Jimoh, ne ya bayyana kamen a wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a, inda ya ce wand ...

Mutum biyu sun mutu a rijiya a Kano

Mutum biyu sun mutu a rijiya a Kano

Jami’in hulɗa da jama’a na hukumar, Saminu Yusif Abdullahi ya fitar lamarin na farko ya faru ne a Bachirawa, Kwanar Madugu, a ƙaramar hukumar Ungogo. ...

An kashe ɗan bindiga da kama wasu a Benuwe

An kashe ɗan bindiga da kama wasu a Benuwe

Sojojin sun yi artabu da ’yan bindigar ne da isar su, wanda hakan ya haifar musayar wuta inda aka kashe ɗan bindiga guda ɗaya. ...

’Yan Jaridun Bauchi mutum 14 sun yi hatsari a bakin aiki

’Yan Jaridun Bauchi mutum 14 sun yi hatsari a bakin aiki

Tawagar da suke tafiya a ƙarƙashin jagorancin ƙaramin Ministan Raya Yankuna, Alhaji Uba Maigari Ahmadu a yayin da suke ziyara buɗewa da miƙa ayyukan d ...