Jami’an tsaro sun tarwatsa matasan da suka yi yunkurin shiga Gidan Gwamnatin Kano
Yadda jami’an tsaro suka tarwatsa wasu matasa da suka yi yunkurin shiga Gidan Gwamnatin Kano, bayan rantsar da sabon Gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf. ...
Yadda jami’an tsaro suka tarwatsa wasu matasa da suka yi yunkurin shiga Gidan Gwamnatin Kano, bayan rantsar da sabon Gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf. ...
Gudun tada yamutsi daga magoya bayan Kwankwasiyya ne ya hana ni zuwa rantsar da Abba Kabir Yusuf. ...
An rantsar da Abba Gida-Gida a filin wasa na Sani Abacha da ke birnin Dabo. ...
Gwamnan ya ce za a dauki malaman ne da nufin rage cunkoson dalibai a makarantun jihar. ...
’Yan Najeriya sun bayyana ra’ayoyinsu kan me suka amfana da shi a mulkin Buhari. ...