Headlines

Farashin kwandon tumatir ya faɗi daga N10,000 zuwa N1,000 a Gombe

Farashin kwandon tumatir ya faɗi daga N10,000 zuwa N1,000 a Gombe

Buhun tattasai ya faɗi daga N40,000, inda yanzu ake sayarwa kan N10,000. ...

Yadda mafi lalacin kulob ya yi nasara ɗaya cikin shekara 20

Yadda mafi lalacin kulob ya yi nasara ɗaya cikin shekara 20

Nasarar karshe da kungiyar ta samu ita ce wasan sada zumunci da Liechtenstein a shekarar 2004. ...

Mutum 32 sun mutu a hatsarin kwale-kwale a Zamfara

Mutum 32 sun mutu a hatsarin kwale-kwale a Zamfara

Shehu Aminu Gummi ya ce fasinjoji kadan ne aka ceto, yayin da sauran suka bace a kogin. ...

Yadda tsadar man fetur ta ƙara jefa rayuwar ’yan Nijeriya cikin ƙunci

Yadda tsadar man fetur ta ƙara jefa rayuwar ’yan Nijeriya cikin ƙunci

Farashin kaya sun yi tashin gwauron zabo mafi girma a cikin shekara 8. ...

Zaɓen Edo: Za mu kare ƙuri’unmu da jininmu — PDP

Zaɓen Edo: Za mu kare ƙuri’unmu da jininmu — PDP

Shugaban ya ce PDP ba za ta yarda a sanar da sakamakon zaɓen cikin dare ba. ...