Headlines

“’Yan Najeriya da kansu za su roki Tinubu ya yi tazarce”

“’Yan Najeriya da kansu za su roki Tinubu ya yi tazarce”

Shugabar Mata ta Jam’iyyar APC, Betta Edu, ta ce Tinubu zai yi wa ’yan Najeriya ayyukan da har za su koma rokon sa ya yi wa’adi na biyu. ...

Sabuwar wakar Rarara ta sake yamutsa hazo

Sabuwar wakar Rarara ta sake yamutsa hazo

Sabuwar wakar Rarara ta sake janyo cece-kuce ...

Kotun Koli ta kori karar PDP kan takarar Tinubu da Shettima

Kotun Koli ta kori karar PDP kan takarar Tinubu da Shettima

Kotun ta yi fatali da karar da Jam’iyyar PDP ta shigar, inda ta ce jam’iyyar adawar ba ta da hurumin tsoma baki a cikin harkon cikin gida ...

Yadda Jirgin Nigeria Air ya fara shirin zuwa Abuja

Yadda Jirgin Nigeria Air ya fara shirin zuwa Abuja

Jirgin farko na kamfanin Najeria Air mallakin gwamnati, wanda ta dade tana alkawarin zai fara aiki na hanyarsa ta zuwa Abuja daga kasar waje ...

An kama uba ya yi wa ’yarsa mai shekara 5 fyade

An kama uba ya yi wa ’yarsa mai shekara 5 fyade

Wani magidanci da ya yi wa ’yarsa mai shekara biyar fyade ya shiga hannun ’yan sanda. ...