Headlines

Matatar Dangote za ta fara rarraba man fetur ranar Lahadi

Matatar Dangote za ta fara rarraba man fetur ranar Lahadi

NNPCL ne zai rika sayen man daga Matatar Dangote sannan ya sayar wa ’yan kasuwa. ...

Dole a dawo daga rakiyar siyasar ubangida wajen zaɓen shugabanni — Shekarau

Dole a dawo daga rakiyar siyasar ubangida wajen zaɓen shugabanni — Shekarau

Ya yi Allah wadai da cewa ‘yan siyasa na kawo cikas ga ayyukan gwamnati a Najeriya ta hanyar yin watsi da ƙa’idoji. ...

Rashin Tinubu ya tilasta wa APC ɗage taron jiga-jiganta

Rashin Tinubu ya tilasta wa APC ɗage taron jiga-jiganta

Da zarar mun san lokacin da shugaban zai dawo, za mu iya sanya sabuwar rana na yin taron. ...

Kotu ta ɗaure matashi wata 6 saboda satar wake a Ibadan

Kotu ta ɗaure matashi wata 6 saboda satar wake a Ibadan

Matashin zai yi zaman wakafi na watanni shida saboda satar wake. ...

Kwankwaso da APC na musayar yawu kan rabon tallafin kayan abinci a Kano

Kwankwaso da APC na musayar yawu kan rabon tallafin kayan abinci a Kano

NNPP na da hannu a badakalar da ta shafi karkatar da kayan abinci. ...