Headlines

Direbobin kanta sun toshe hanyar Minna-Bida

Direbobin kanta sun toshe hanyar Minna-Bida

Direbobin manyan motoci sun tare babbar hanyar Minna zuwa Bida da ke Jihar Neja kan zargin ‘yan sanda da cin zalinsu ...

Shugabannin Jam’iyyar LP sun kwashi ‘yan kallo a gaban Peter Obi a kotu

Shugabannin Jam’iyyar LP sun kwashi ‘yan kallo a gaban Peter Obi a kotu

Fada ya kaure tsakanin jagororin bangarorin Jam’iyyar LP a yayin zaman Kotun Sauraron Karar Zaben Shuaban Kasa. ...

’Yan bindiga sun kashe mutum 30 a kauyen Filato

’Yan bindiga sun kashe mutum 30 a kauyen Filato

’Yan bindiga sun kashe mutum 30 a kauyen Tanknale da ke Karama Hukumar Mangu ta jihar Filato. ...

’Yan Arewa ke jefa yankin cikin jahilci —Ministan Ilimi

’Yan Arewa ke jefa yankin cikin jahilci —Ministan Ilimi

Adamu Adamu ya ce duk ’yan Arewa na tutiya da addinin Musulunci wanda ke karfafa neman ilimi, amma su ke yi wa harkar neman ilimi zagon kasa. ...

Ainihin dalilin ganawar Tinubu da Kwankwaso da Sanusi II a Faransa

Ainihin dalilin ganawar Tinubu da Kwankwaso da Sanusi II a Faransa

Kwankwaso ya ce ranar Alhamis zai yi karin haske a game da ganawar sirri da suka yi da Tinubu. ...