Headlines

Majalisa ta amince da dokar tsayawa takarar indifenda

Majalisa ta amince da dokar tsayawa takarar indifenda

Hakan zai ba daidaikun mutane damar tsayawa takarar kujerar shugaban kasa da gwamnaoni da shugabancin kananan hukumomi ko wakilici a majalisar dokoki ...

Mutum 16 sun mutu a rikicin kabilanci a Taraba —’Yan sanda

Mutum 16 sun mutu a rikicin kabilanci a Taraba —’Yan sanda

Kakakin ’yan sandan jihar ya shaida wa Aminiya a ranar Talata cewa kurar ta lafa, momai ya koma yadda aka saba, duk da rayuka 16 da rikicin ya lakume. ...

HOTUNA: Mutum 4 sun jikkata a hatsarin mota a Suleja

HOTUNA: Mutum 4 sun jikkata a hatsarin mota a Suleja

Akalla mutum hudu ne suka ji rauni sanadiyyar wani hadarin mota da ya afku a Suleja, Jihar Neja. ...

Ruwa Da Iska Ya Kashe Mace 1 da jikkata Wasu 16 A Gombe

Ruwa Da Iska Ya Kashe Mace 1 da jikkata Wasu 16 A Gombe

Mutum 16 aka kai sashin agajin gaggawa na asibitin Bajoga sakamakon karaya da raunuka da suka samu. ...

Jami’in EFCC ya mutu a wurin fada da abokan aikinsa

Jami’in EFCC ya mutu a wurin fada da abokan aikinsa

Fada tsakanin jami’an EFCC kan ajiyar kaya ya yi ajalin dayansu mai mukamin Sufeto a Jihar Sakkwato. ...