Headlines

Jama’a sun tsere bayan ’yan bindiga sun kai hari wasu yankunan Filato

Jama’a sun tsere bayan ’yan bindiga sun kai hari wasu yankunan Filato

Jama’ar yankunan sun ce za su dawo gidajensu da zarar zaman lafiya ya wanzu. ...

Majalisar Dattawa ta amince da ƙudirin Dokar Zaɓe ta 2026

Majalisar Dattawa ta amince da ƙudirin Dokar Zaɓe ta 2026

Majalisa ta ƙi amincewa da buƙatar tilasta tura sakamakon zaɓe ta hanyar laturoni kai tsaye daga kowace rumfar zaɓe. ...

Za a soma bai wa raƙuma fasfo a ƙasar Saudiyya

Za a soma bai wa raƙuma fasfo a ƙasar Saudiyya

A shekarar 2024, gwamnatin Saudiyya ta ƙiyasta cewa akwai kusan raƙuma miliyan biyu da dubu dari biyu a ƙasar. ...

’Yan siyasa su daina amfani da matasa wajen tayar da tarzoma — Uba Sani

’Yan siyasa su daina amfani da matasa wajen tayar da tarzoma — Uba Sani

Kowane ɗan siyasa yana da ’ya’ya. Su fito da su su je su yi harkar siyasa a titi, kada su saka ku. ...

Farfesa Mohammed Inuwa Ja’afar ya zama sabon shugaban jami’ar Kashere

Farfesa Mohammed Inuwa Ja’afar ya zama sabon shugaban jami’ar Kashere

Farfesa Ja’afar ya zama shugaban jami’ar na huɗu da aka naɗa tun bayan kafuwarta. ...