Headlines

Ina neman yafiyar magoya bayan Arsenal kan shan kaye a hannun Brighton —Arteta

Ina neman yafiyar magoya bayan Arsenal kan shan kaye a hannun Brighton —Arteta

Arteta ya ce abu ne mai yiwuwa Arsenal ta lashe Firimiyar Ingila ta bana. ...

Uwa ta rasu a wurin raba fada tsakanin ‘ya’yanta a Abuja

Uwa ta rasu a wurin raba fada tsakanin ‘ya’yanta a Abuja

Matar mai suna Zainab Ibrahim ta rasa ranta ne bayan daya daga cikin ‘ya’yan nata da ke fada da juna ya soka mata wuka…. ...

Duk da rinjayen Erdogan akwai yiwuwar zuwa zagaye na biyu na zaben Turkiyya 

Duk da rinjayen Erdogan akwai yiwuwar zuwa zagaye na biyu na zaben Turkiyya 

Da alama zaben shugaban kasar Turkiyya zai kai ga zagaye na biyu, duk da cewa shugaba Recep Tayyip Erdogan ke kan gaba da 4% a zagayen farko. ...

’Yan sanda na farauta masu yunkuri hana rantsar da Tinubu

’Yan sanda na farauta masu yunkuri hana rantsar da Tinubu

Shugaban ’Yan Sandan Najeriya, Usman Baba Alkali, ne ya sanar da haka a safiyar Litinin. ...

’Yar Najeriya ta zama Gwarzuwar Girki ta Duniya

’Yar Najeriya ta zama Gwarzuwar Girki ta Duniya

A halin yanzu Hilta ta riga ta haura awa 87 da minti 45 tana girki, kuma burinta shi ne kaiwa awa 96 ...