An ba da umarnin kama dan marigayi Fela, Seun Kuti
An ga Kuti yana wanka wa wani dan sanda mari wanda ke sanye da kayan sarki. ...
An ga Kuti yana wanka wa wani dan sanda mari wanda ke sanye da kayan sarki. ...
Tauraron finafinan Nollywood, Obinna Nwafor wanda aka fi sani da suna Saint Obi ya rasu. ...
An cafke wani mai yi wa kasa hidima bisa zargin yi wa kawar budurwarsa fyade a cikin makarantar da yake koyarwa a wani kauye a jihar Ogun. ...
Rashin komawar Hausawa sabuwar kasuwa bayan cikar wa’adin da gwamnatin Ekiti ta ba su ya haddasa rikici da Amotekun ...
Rikici kan nadin sarauta a garin Karim Lamido ya kai ga kona gidaje da shaguna da kuma jikkata mutane da dama ...