Headlines

BIDIYO: Matar da ta yi garkuwa da ’yarta don karbar kudin fansa wurin mijinta

BIDIYO: Matar da ta yi garkuwa da ’yarta don karbar kudin fansa wurin mijinta

Ta sace ’yar cikinta, ta kuma nemi kudin fansa Naira miliyan uku daga hannun mijinta (mahaifin ’yar). ...

WHO ta amince da maganin da ake yi a Najeriya

WHO ta amince da maganin da ake yi a Najeriya

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta sanya kwayar maganin yara na Zinc Sulphate da ake sarrafawa a Najeriya a cikin jerin magungunan da ta aminta da su. ...

ISWAP ta kashe ’yan gudun hijira ta jikkata sojoji a Borno

ISWAP ta kashe ’yan gudun hijira ta jikkata sojoji a Borno

Mayakan ISWAP sun kashe ’yan gudun hijira uku da jami’in tsaro daya, tare da jikkata sojoji takwas da fararen hula biyar a Borno. ...

Da’awa: Kungiyar Izala Ta Raba Wa Malamai Babura Don Shiga Karkara

Da’awa: Kungiyar Izala Ta Raba Wa Malamai Babura Don Shiga Karkara

Wani bawan Allah ne ya saya wa kungiyar baburan domin raba su ga masu aikin da’awa. ...

Kotu ta tsare masu kwacen waya cikin shigar mata a Kano

Kotu ta tsare masu kwacen waya cikin shigar mata a Kano

Daya daga cikin mutanen ya shiga hannu ne a yayin da yake sanye da hijabi yana kokarin yin kwacen waya. ...