Headlines

Ba na buƙatar kundin tsarin mulki wajen bai wa shugabanni shawara — Sanusi II

Ba na buƙatar kundin tsarin mulki wajen bai wa shugabanni shawara — Sanusi II

Sarkin ya koka kan yadda aka mayar da mata baya wajen sha’anin shugabanci a ƙasar nan. ...

’Yan sanda sun kama ɗan bindiga, sun ceto mutum 2 da aka sace a Nasarawa

’Yan sanda sun kama ɗan bindiga, sun ceto mutum 2 da aka sace a Nasarawa

Kwamishinan ‘yan sandan jihar ya bayar da umarnin kamo waɗanda suka tsere. ...

’Yan bindiga sun kashe mutum 10 a ƙauyen Kwara

’Yan bindiga sun kashe mutum 10 a ƙauyen Kwara

Gwamnan jihar za su ci gaba da ƙoƙarin kare rayuka da dukiyoyin al’ummar jihar. ...

Kotun Bauchi ta yanke wa barawon babur hukuncin kisa ta hanyar rataya

Kotun Bauchi ta yanke wa barawon babur hukuncin kisa ta hanyar rataya

Babban Kotun Jihar Bauchi mai lamba hudu, ta yanke wa wani mutum mai suna Mamuda Zakariyau hukuncin kisa ta hanyar rataya, bisa laifin kashe wani mai ...

’Yan bindiga sun kashe mutum 17, sun kone kasuwar kauye a Binuwai

’Yan bindiga sun kashe mutum 17, sun kone kasuwar kauye a Binuwai

’Yan bindiga sun kashe mutum 17, ciki har da ɗan sandan kwantar da tarzoma, a harin da suka kai wata kasuwa da ke kauyen Abande a karamar hukumar Kwan ...