Headlines

An bude kasuwar da aka rufe saboda kazanta a Abuja

An bude kasuwar da aka rufe saboda kazanta a Abuja

Hukumar Birnin Tarayya ta sake bude Kasuwar Garki wadda ta rufe saboda rashin kula da tsaftar muhalli. ...

Yadda likita ya yi wa mara lafiya fyade a asibiti

Yadda likita ya yi wa mara lafiya fyade a asibiti

Ana zargin likitan ya yi wa mara lafiyar, wadda kwararriyar ma’aikaciyar jinya ce, allurar kashe kuzari, sannan ya yi mata fyade. ...

An kwantar da magidanci a asibiti bayan matarsa ta yi masa duka

An kwantar da magidanci a asibiti bayan matarsa ta yi masa duka

Mutumin ya bayyana yadda matarsa tasa take yawan lakada masa duka a kan abin da bai taka kara ya karya ba. ...

NAJERIYA A YAU: ‘Yadda NYSC Ta Canza Rayuwata’

NAJERIYA A YAU: ‘Yadda NYSC Ta Canza Rayuwata’

Tattaunawa ta musamman tare da wadanda suka yi wa kasa hidima kasa a farko-farkon tsarin. ...

Ba mu yarda da tsarin raba shugabancin Majalisun Tarayya ba —Akeredolu

Ba mu yarda da tsarin raba shugabancin Majalisun Tarayya ba —Akeredolu

Akeredolu ya bayyana matakin a matsayin wani gadar zaren da ake shirya wa Tinubu. ...