Headlines

Mu tashi tsaye domin kawo karshen rikicin Sudan — Aisha Buhari

Mu tashi tsaye domin kawo karshen rikicin Sudan — Aisha Buhari

Akwai rawar da matan shugabannin Afirka za su iya takawa musamman wajen kai agaji Sudan. ...

Mutum miliyan 4 na fuskantar karancin abinci a Arewa maso Gabashin Najeriya —MDD

Mutum miliyan 4 na fuskantar karancin abinci a Arewa maso Gabashin Najeriya —MDD

An samu cikas ga noman da aka yi a shekarar da ta gabata. ...

Fada ya barke tsakanin Hausawa da Nuba a Kudancin Sudan

Fada ya barke tsakanin Hausawa da Nuba a Kudancin Sudan

Sudan dai ta fada cikin rudani tun bayan da rikicin mulki ya barke tsakanin janar-janar din soji. ...

Majalisar Sakkwato ta kafa dokar hana tsadar aure

Majalisar Sakkwato ta kafa dokar hana tsadar aure

Za a kawo karshen tsada da almubazzarancin da jama’a ke yi a bikin aure a jihar. ...

’Yan mata 15 sun mutu a hatsarin kwale-kwale a Sakkwato

’Yan mata 15 sun mutu a hatsarin kwale-kwale a Sakkwato

Hatsarin kwale-kwale na neman zama ruwan dare a Arewa maso Yammacin Najeriya. ...