Jirgin ruwa ya nutse da mutum 20 a Sakkwato
Jirgin ruwa ya nutse da mutum 20 da suka tashi daga kauyen Dundeji zuwa Kambama a Karamar Hukumar Shagari ta Jihar Sakkwato. ...
Jirgin ruwa ya nutse da mutum 20 da suka tashi daga kauyen Dundeji zuwa Kambama a Karamar Hukumar Shagari ta Jihar Sakkwato. ...
An dage sauraron karar da Jam’iyyar APM ta shigar zuwa ranar 16 ga watan Mayu da muke ciki ...
Gwamnatin Kaduna da rundunar ’yan sandan jihar ba su ce komai ba har yanzu dangane da harin. ...
’Yan bindiga sun yi garkuwa da Shugaban Karamar Hukumar Takum ta Jihar Taraba, Boyi Manja, bayan sun kashe dan sanda mai ba shi kariya. ...
Soji da Civilian JTF sun kashe kwamandoji da mayakan ISWAP a yankin karamar hukumar Konduga ta Jihar Borno. ...