Headlines

Dan Jam’iyyar LP a Majalisar Tarayya ya sauya sheka zuwa APC

Dan Jam’iyyar LP a Majalisar Tarayya ya sauya sheka zuwa APC

A kasa da mako guda, ’yan majalisar wakilai biyar sun sauya sheka zuwa APC daga manyan jam’iyyun adawa ...

An yi garkuwa da hadimin Yahaya Bello

An yi garkuwa da hadimin Yahaya Bello

Wurin da abin aka yi garkuwa da shi kusa yake da wani shingen binciken sojoji a kusa da gidan tsohon gwamnan Jihar Kogi ...

Me Tinubu ya yi da za a sake zaben shi —Atiku

Me Tinubu ya yi da za a sake zaben shi —Atiku

Atiku ya ce abin tambaya shi ne, “Shin mme Gwamnatin Tinubu ta yi da ’yan Nijeriya za su kara zaben ta?” ...

Yadda dillalai ke zagon ƙasa ga shirin tallafin kayan noma

Yadda dillalai ke zagon ƙasa ga shirin tallafin kayan noma

An kama shugaban kungiyar manoma kan zargin badaƙalar kayan nona da gwamnatin ta samar wa manoma a farashi mai rahusa a Jihar Jigawa ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Cin Zarafin Mata Ya Zama Ƙarfen Ƙafa A Najeriya

NAJERIYA A YAU: Yadda Cin Zarafin Mata Ya Zama Ƙarfen Ƙafa A Najeriya

Shirin Najeriya a Yau zai yi magana da matan da aka ci zarafinsu da ma mazan da suka ci zarafin matansu don gano bakin zaren. ...