Headlines

Amurka ta tabbatar da tura sojojinta zuwa Najeriya

Amurka ta tabbatar da tura sojojinta zuwa Najeriya

Ƙasar Amurka ta ce tura wata karamar rundunar sojoji zuwa Najeriya bayan sabuwar yarjejeniyar haɗin gwiwar tsaro da ta kulla tsakaninta da Najeriyar. ...

Me ya fi kawo samu tsakanin sana’a da digiri?

Me ya fi kawo samu tsakanin sana’a da digiri?

An dade ana muhawara a tsakanin masu sana’a da masu digiri, musamman wadanda suka yi gam-da-katar suka samu ayyuka masu tasiri, kan abin da ya fi kawu ...

ICPC ta tsare tsohon shugaban NIMASA, Bashir Jamoh

ICPC ta tsare tsohon shugaban NIMASA, Bashir Jamoh

Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC sun tsare tsohon shugaban Hukumar Kula da Harkokin Ruwa da Tsaro ta Najeriya (NIMASA), Bashir Jam ...

An kashe ɗan marigayi Gaddafi a Libya

An kashe ɗan marigayi Gaddafi a Libya

Wasu ’yan bindiga su kimanin mutum huɗu sun harbe shi ne a gidansa da ke birnin Zintan. ...

Wani riƙaƙƙen ɗan daba ya faɗa komar ’yan sanda a Kano

Wani riƙaƙƙen ɗan daba ya faɗa komar ’yan sanda a Kano

Wanda ake zargin ya shahara wajen haɗa gungun ‘yan daba domin kai hare-hare da ƙwace dukiyoyin mutane. ...