Headlines

Gwamnan Edo ya sallami kwamishinoni da hadimansa 200

Gwamnan Edo ya sallami kwamishinoni da hadimansa 200

Gwamna Godwin Obaseki na Jihar Edo ya rushe majalisar kwamishinoni sannan ya sallami daukacikin hadimansa guda 200 har da kwamishinoni. ...

Wahalar da ’yan Najeriya suka sha kafin dawowa daga Sudan

Wahalar da ’yan Najeriya suka sha kafin dawowa daga Sudan

Karin jirage sun sun je kwaso su daga kasar Masar zuwa Abuja ...

Lokaci ya yi da Musulmai za su samar da ‘Mulliywood’ – Furodusar ‘The Two Aishas’

Lokaci ya yi da Musulmai za su samar da ‘Mulliywood’ – Furodusar ‘The Two Aishas’

Lokaci ya yi mu shiga a dama da mu sakamakon yadda ake aron bakinmu Musulmai ana ci mana albasa ...

Ban debe tsammanin za mu daga Firimiyar bana ba —Arteta

Ban debe tsammanin za mu daga Firimiyar bana ba —Arteta

Mutane da yawa dai na ganin City ta riga ta lashe kofin a bana. ...

EFCC ta karbe gidaje 324 a Kano

EFCC ta karbe gidaje 324 a Kano

Ana zargi an gina gidajen ne da kudin Hukumar Kula da ’Yan Fansho. ...