Headlines

Sarki Charles ya karɓi baƙuncin Tinubu a Fadar Buckingham

Sarki Charles ya karɓi baƙuncin Tinubu a Fadar Buckingham

Tinubu ya ƙara nanata ƙudurin Nijeriya na yaƙi da matsalolin sauyin yanayi. ...

Gobara ta laƙume kasuwar waya a Kogi

Gobara ta laƙume kasuwar waya a Kogi

Mun yi asarar duk kayayyakinmu da a yanzu za a ɗauki lokaci kafin mu iya farfaɗowa. ...

Dillalai sun yi ƙorafi kan arhar man dizel ɗinmu — Matatar Dangote

Dillalai sun yi ƙorafi kan arhar man dizel ɗinmu — Matatar Dangote

Dilallai sun yi ƙorafin cewa rage farashin man dizel da muka yi yana barazana ga kasuwancinsu. ...

PDP ta ƙi sa hannu a yarjejeniyar zaman lafiya ta Zaɓen Edo

PDP ta ƙi sa hannu a yarjejeniyar zaman lafiya ta Zaɓen Edo

Gwamnan jihar ya ce matuƙar aka cika waɗannan sharuɗa, za mu zo Abuja mu sanya hannu kan yarjejeniyar. ...

Hatsarin tirela ya ci rayuka 21 a hanyar Kaduna-Abuja

Hatsarin tirela ya ci rayuka 21 a hanyar Kaduna-Abuja

Mutane 21 sun rasu a hatsarin tirela da wava bas a kan Babar Hanyar Auja zuwa Kaduna a safiyar Alhamis. ...