Headlines

Doguwa ya fito takarar shugaban majalisa a hukumance

Doguwa ya fito takarar shugaban majalisa a hukumance

Doguwa ya ce lokaci ya yi da za a saka masa bisa gudummawar da ya bayar a Majalisar ...

’Yan wasa 5 da suka fi karbar albashi a duniya

’Yan wasa 5 da suka fi karbar albashi a duniya

Karin albashin da Al Nassr ta yi wa Ronaldo da kusan kashi 100, ya sa albashinsa haura Naira biliyan 62.6 ...

Buhari zai je London bikin nadin Sarkin Ingila

Buhari zai je London bikin nadin Sarkin Ingila

A yau Shugaba Muhammadu Buhari zai yi bulaguro domin halartar bikin nadin Sarki Charles III da matarsa Camilla. ...

Daliban Najeriya da suka isa Port Sudan za su iya hawa jirgin sama

Daliban Najeriya da suka isa Port Sudan za su iya hawa jirgin sama

’Yan Najeriya da suka makale sun shiga kasar Masar, wadanda suka je Port Sudan sun samu masauki, amma babu tabbacin yadda za a kwaso su ...

Wike ya ba wa ma’aikata hutu domin tarbar Tinubu a Ribas

Wike ya ba wa ma’aikata hutu domin tarbar Tinubu a Ribas

Wike ya ce abin alfaharin Jihar Ribas da zababben shugaban kasa Tinubu zai kai ziyarar aikinsa ta farko bayan cin zabe ...