Headlines

An kashe ’yan Boko Haram 35, wasu 135 sun mika wuya A Borno

An kashe ’yan Boko Haram 35, wasu 135 sun mika wuya A Borno

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram guda 35, wasu 135 sun mika wuya a yankin Bama a Jihar Borno ...

’Yan bindiga sun kashe mutum 40 a Kebbi da Zamfara

’Yan bindiga sun kashe mutum 40 a Kebbi da Zamfara

’Yan sanda shida da fararen hula 36 na cikin wadanda aka kashe a wani kauye a Kebbi ...

Yakin Sudan: ’Yan Najeriya na bi ta Saudiyya don dawowa gida

Yakin Sudan: ’Yan Najeriya na bi ta Saudiyya don dawowa gida

A ranar Litinin ake sa ran rukunin karshe da aka kwashe daga Khartoum za su isa Port Sudan, inda za su tsallaka zuwa Jidda ...

Hafsan dan sanda ya yi bayan gida a jikinsa a bakin aiki

Hafsan dan sanda ya yi bayan gida a jikinsa a bakin aiki

Sufeton dan sanda sanye da kaki ya yi fitsari da bayan gida a jikinsa bayan da ya yi mankas da giya a bakin aikinsa ...

Chelsea: Tara ‘yan wasa masu kyau ba shi ke kawo nasara ba —Klopp

Chelsea: Tara ‘yan wasa masu kyau ba shi ke kawo nasara ba —Klopp

Chelsea za ta ji dadi daga karshe kuma za su yi karfi a shekara mai zuwa. ...