Motoci sun ki tafiya da daliban Najeriya bayan an yi lodi a Khartoum
Bayan dalibai da sauran ’yan Najeriya sun hau motoci an gama lodi, sai direbobin suka ce babu inda za su motsa da motocin sai gwamnatin Najeriya ta bi ...
Bayan dalibai da sauran ’yan Najeriya sun hau motoci an gama lodi, sai direbobin suka ce babu inda za su motsa da motocin sai gwamnatin Najeriya ta bi ...
Kwana uku da isar daliban kan iyaka, amma gwamnatin Masar ta hana su shiga cikin kasarta. ...
Iyayen rukunin farko na daliban Najeriya da aka kwashe daga Sudan sun ce koka cewa yanzu kwana uku amma ’ya’yan nasu ba su shiga kasar Masar ba. ...
Kwankwaso ya yi tsokaci game da Masarautar Kano da Gwamnatin Ganduje ta raba zuwa masarautu biyar. ...
Fadan safiyar Asabar na zuwa ne a yayin da Najeriya ke kokarin kwashe sauran ’yan Najeriya da suka rage a Khartoum. ...