Headlines

Za a ci gaba da kwaso ’yan Najeriya daga Sudan bayan tsaikon kwana 2

Za a ci gaba da kwaso ’yan Najeriya daga Sudan bayan tsaikon kwana 2

An yi alkawarin yau Asabar Za a bar wadanda suka makale a iyakar Sudan da Masar su wuce zuwa birnin Alkahira ...

’Yan sanda sun kama bindigogin AK-47 a Kano

’Yan sanda sun kama bindigogin AK-47 a Kano

’Yan sanda sun kama bindigogi kirar AK-47 guda hudu da ake kokarin yin fasakwaurinsu zuwa Kano. ...

Yadda rigima da ’yan kwaya ta koma rikicin kabilanci a Abuja

Yadda rigima da ’yan kwaya ta koma rikicin kabilanci a Abuja

Hakimin garin, Alhaji Umar Bayero ya sha alwashin yakar lamarin ko da hukuma ba ta goya masu baya ba. ...

Mutanen Kaduna sun koka kan matsalar wutar lantarki

Mutanen Kaduna sun koka kan matsalar wutar lantarki

Mazauna Jihar Kaduna sun koka cewa a wannan yanayin da ake fama da zafi su da ganin wutar lantarki sai sa’a ...

Matashi ‘mai garkuwa da mutane’ ya shiga hannu a Gombe

Matashi ‘mai garkuwa da mutane’ ya shiga hannu a Gombe

’Yan sanda sun cafke wani matashi mai shekara 30 bisa zargin sa da yi garkuwa da mutane domin karbar kudin fansa a Jihar Gombe ...