Headlines

Yau ’yan Najeriya 1,500 da suka makale a Sudan za su iso Abuja

Yau ’yan Najeriya 1,500 da suka makale a Sudan za su iso Abuja

Za a bayar da fifiko ga kananan yara da dalibai da mata wajen kwaso ’yan Najeriya miliyan uku da ke Sudan ...

’Yan Najeriya da suka je Umara sun makale saboda rikicin Sudan

’Yan Najeriya da suka je Umara sun makale saboda rikicin Sudan

Yawancin wadanda abin ya shafa sun tafi Umara ne daga Kano a jiragen kasar Sudan ...

Za A Rataye Shi Kan Kashe Makwabcinsa Saboda Babur

Za A Rataye Shi Kan Kashe Makwabcinsa Saboda Babur

Babbar kotu da ke Jihar Ekiti ta yanke wa wani mutum mai suna Isma’ila Ojo hukuncin kisa ta hanyar rataya kan kashe wani saboda babur. ...

NAJERIYA A YAU: Halin Da Daliban Najeriya Ke Ciki A Dajin Sudan

NAJERIYA A YAU: Halin Da Daliban Najeriya Ke Ciki A Dajin Sudan

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Yakin da ya barke a kasar Sudan ya sa dole ana kwashe mazauna kasar ‘yan asalin wadansu kasashe. Shin ko ...

Kasashe 5 na son karbar bakuncin gasar AFCON 2027

Kasashe 5 na son karbar bakuncin gasar AFCON 2027

Rashin wadatattun ababen more rayuwa na filin wasa ya kasance matsala ga galibin kasashen. ...