Matashi ya kashe kishiyar kakarsa a Filato
“Ibrahim ya yi rantsuwar cewa zai ɗauki fansa kan ’ya’yan mamaciyar ko ita kanta, kuma yau ya aiwatar da hakan.” ...
“Ibrahim ya yi rantsuwar cewa zai ɗauki fansa kan ’ya’yan mamaciyar ko ita kanta, kuma yau ya aiwatar da hakan.” ...
Mali na fama da matsalar tsaro tun 2012, sakamakon hare-haren ‘yan ta’adda masu alaƙa da Al-Qaeda da ISIS, da kuma ‘yan bindiga. ...
A kakar da ta gabata, Benzema ya ci ƙwallaye 21, lamarin da ya taimaka wa Al-Ittihad lashe kofin Saudi Pro League. ...
“Idan ka duba irin mutanen da ke cikin shirin, sai ka yi mamakin abin da ya taɓa ƙwaƙwalwarsu,” in ji Janar Christopher Musa ...
Wasiƙar ta ce motocin za su kasance a ofishin Sanatan har sai an warware rikicin cikin gida na jam’iyyar ...