Headlines

Yau INEC za ta ba wa Fintiri takardar shaidar cin zabe

Yau INEC za ta ba wa Fintiri takardar shaidar cin zabe

INEC ta sanar da haka ne bayan a ranar Talata baturen zaben gwamnan jihar, Farfesa Mohammad Mele ya sanar cewa Fintiri ne ya lashe zaben. ...

An yi garkuwa da direban ofishin Mataimakin Gwamnan Nasarawa

An yi garkuwa da direban ofishin Mataimakin Gwamnan Nasarawa

’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani direba da ke aiki a Ofishin Mataimakin Gwamnan Jihar Nasarawa. ...

Mai PoS ya shiga hannu kan kashe N280m da aka tura masa bisa kuskure

Mai PoS ya shiga hannu kan kashe N280m da aka tura masa bisa kuskure

Wani mai sana’ar kudi ta PoS ya shiga hannu bayan da ya kashe Naira miliyan 280 da aka yi kuskuren tura masa ta banki ...

Yadda jami’an tsaro suka kashe mai jego da jaririyarta

Yadda jami’an tsaro suka kashe mai jego da jaririyarta

’Yan sanda sun tabbatar cewa jami’an tsaron Sibil Difens sun harbe wata mai jego da jaririyarta ’yar wata takwas har lahira a Jihar Imo ...

Soja ya kashe dan sanda saboda tabar wiwi

Soja ya kashe dan sanda saboda tabar wiwi

Sojoji sun kashe dan sanda saboda kama wani soja da mota makare da tabar wiwi a Jihar Borno. ...