Headlines

Gobara ta tashi a Kasuwar Singa da ke Kano

Gobara ta tashi a Kasuwar Singa da ke Kano

An tafka asarar dukiyoyi na maƙudan kuɗaɗe a sanadiyyar gobarar ta safiyar Litinin, yayin da ake ci gaba da aiki ceto ...

Sheikh Khalifa Usman Kusfa Rigi-rigi ya rasu

Sheikh Khalifa Usman Kusfa Rigi-rigi ya rasu

Allah Ya yi wa Sheikh Khalifa Usman Kusfa wanda aka fi sani da Rigi-Rigi rasuwa bayan fama da rashin lafiya ...

Sojoji sun kashe ƙasurgumin ɗan ta’adda Gwaska Ɗanƙarami

Sojoji sun kashe ƙasurgumin ɗan ta’adda Gwaska Ɗanƙarami

Sojojin sun aika ’yan ta’addan lahira ne a yayin musayar a wata maɓoyar da ’yan bindiga sama da 100 suka taru da nufin ƙaddamar da sabbin hare-hare ...

Kwana 8 kacal Tinubu ya yi a Najeriya a 2026 — Peter Obi

Kwana 8 kacal Tinubu ya yi a Najeriya a 2026 — Peter Obi

A cewarsa shugabannin wasu ƙasashe sun fi mayar da hankali wajen magance matsalolin ƙasarsu ban da na Najeriya. ...

Kisan Gilla: Gwamna ya sauke basarake da wasu a Ebonyi

Kisan Gilla: Gwamna ya sauke basarake da wasu a Ebonyi

Gwamnan ya ce za a yi bincike tare da gano waɗanda suka aikata laifin domin hukunta su. ...