Al’ummar Yahudawa sun shirya wa Musulmi buda-baki a Abuja
al’ummar Yahudawa mazauna Najeriya sun shirya wa Musulmi buda-baki na musamman a Abuja. ...
al’ummar Yahudawa mazauna Najeriya sun shirya wa Musulmi buda-baki na musamman a Abuja. ...
Dakarun Amurka sun hallaka jagoran kungiyar ISIS a yankin Gabas ta Tsakiya da Turia Abd-al-Hadi Mahmud al-Haji Ali, a kasar Syria ...
An yi wa musu kwanton bauna an yi awon gaba da su a lokacin da suke dawowa daga kasuwa ...
Azarbabin REC din Adamawa na ayyana Binani a matsayin wadda ta ci zabe tun kafin a gama tattara sakamakon zaben ya bar baya da kura ...
Hukumar JAMB ta tsawaita lokacin yin rajista ga dalibai da ke neman gurabun karatu kai-tsaye da mako guda ...