Headlines

NAJERIYA A YAU: Abin Da Zai Faru Idan Aka cire Tallafin Man Fetur

NAJERIYA A YAU: Abin Da Zai Faru Idan Aka cire Tallafin Man Fetur

Yaya rayuwa za ta kasance idan an cire tallafin? ...

An yi wa manyan jami’an ’yan sanda 19 karin girma a Gombe

An yi wa manyan jami’an ’yan sanda 19 karin girma a Gombe

Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Gombe Oqua Etim, ya lika wa wasu manyan jami’an rundunar a Jihar su 19 sabbin shaidar karin girma. Daga cikin mutu ...

INEC ta dage taron gaggawa kan zaben Adamawa zuwa ranar Talata

INEC ta dage taron gaggawa kan zaben Adamawa zuwa ranar Talata

INEC ta ce ta dage tattaunawar ce domin wasu Kwamishinoninta su hallara ...

Wata uwa ta sayar da ’yarta don ta biya bashi

Wata uwa ta sayar da ’yarta don ta biya bashi

An cafke wata mata bisa zargin ta sayar da ’yarta mai shekara daya da wata shida a domin ta biya bashin banki da ta karba. ...

Rundunar ’yan sandan Gombe ta ba iyalan jami’anta da suka mutu N18m 

Rundunar ’yan sandan Gombe ta ba iyalan jami’anta da suka mutu N18m 

Rundunar ta ba iyalai 25 tallafin miliyan 18 ...