Daliba ta rasu ana tsaka da daukar lacca
Aminat ta rasu ranar jajibirin bikin rantsar da su a matsayin sabbin dalibai, wanda ya zo daidai da zagayowar ranar haihuwarta ...
Aminat ta rasu ranar jajibirin bikin rantsar da su a matsayin sabbin dalibai, wanda ya zo daidai da zagayowar ranar haihuwarta ...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce za ta binne wasu gawarwaki 49 a rami daya idan ’yan uwan masu su ba su zo sun tafi da su ba. ...
An ceto leburori 25 da suka makale a cikin baraguzan wani bene mai hawa bakwai da suke aikin ginawa da ya rushe da su a ciki ...
Kawo yanzu 178 daga cikin Daliban Chibok da Boko Haram ta sace a 2014 sun kubuta, babu labarin inda sauran 98 suke ...
A yayin da Hukumar Zabe ta Kasa ta sanya 11 ga watan Nuwamba a matsayin ranar zaben Gwamnan Kogi, Gwamna Yahaya Bello na jihar ya bayyana wanda yake s ...