’Yan ta’adda sun banka wa ofishin ’yan sanda wuta, sun sace mutum 6 a Neja
Bayan ƙona ofishin ’yan sanda ’yan ta’addan suka nufi Cocin United Methodist inda suka yi garkuwa da mutane akalla shida. ...
Bayan ƙona ofishin ’yan sanda ’yan ta’addan suka nufi Cocin United Methodist inda suka yi garkuwa da mutane akalla shida. ...
DSP Abdullahi ya ce ana zargin ƙungiyar da kai wa wani mutum hari a watan Disamba na shekarar 2025. ...
Hukumar ta ce yaran da mutumin da ake zargi suna hannunta kuma tana ci gaba da bincike a kan lamarin. ...
Rundunar ta yi alƙawarin ci gaba da kare rayuka da dukiyoyin al’ummar jihar. ...
Wannan dai na zuwa ne yayin da ake zaman ɗar-ɗar a Iran kan zargin yiwuwar Amurka na kai wa ƙasar hari. ...